News4 years ago
YANZU-YANZU: Mai shekaru 102 ta bayyana aniyar tsayawa takarar shugaban kasa a Nijeriya
Daga kabiru basiru fulatan Wata tsohuwa ‘yar Najeriya mai shekaru 102, Nonye Josephine Ezeanyaeche, ta bayyana aniyarta ta tsayawa takarar shugaban kasa a...