Kamfanin Yakam Multimedia, masu wallafa Jaridar Inda Ranka, ya taya babban editanta, Malam Yasir Sani Abdullahi, murnar cika shekaru 26 da haihuwa. Sanarwar taya murnar na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA masu Jaridar Inda Ranka ya taya Babban Editan Jaridar Yasir Sani Abdullahi Abdullahi murnar zagayowar ranar haihuwar sa, inda...