A daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a sassan Arewacin Najeriya, birnin Kano na fuskantar matsanancin zafin rana da ya kai fiye da digiri...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Zafin rana mai tsanani da ake fama da shi a jihar Kano na cigaba da hana jama’a walwala saboda rashin samun kariyar...