Connect with us

News

Buhari ya taya Macron murnar lashe zaɓen Faransa

Published

on

Daga maryam bashir musa

 

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya shugaban Faransa Emmanuel Macron murnar lashe zaɓe wa’adi na biyu.

Advertisements
Advertisements

Shugaban ya ce akwai kyakykyawar alaƙa tsakanin Najeriya da Faransa tun bayan hawan shugaba Macron a shekarar 2017, inda ya kai ziyarar aiki Najeriya a shekarar 2018.

Advertisements

Ya kuma ce shugaban ya samar da hanyoyi na inganta alaƙar tattalin arziki da al’adu da tsaro tsakanin Najeriya da Faransa musamman a taron Faransa da Afirka.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending