Connect with us

News

Al,ummar jahar Kano birni da kauye a fito a karbi Katin zabe- Hajiya juwairiya abubakar

Published

on

Hajiya juwairiya abubakar

Daga yasir sani abdullahi

 

Advertisement

 

Shugabar matan jam’iyar New Nigeria people party NNPP tace ya kamata Al,ummar jahar Kano sufuto suyi katin zabe domin samun nasarar jam’iyar su a zabe 2023

Advertisement

Kotu ta wanke tsohon Manajan NNPC, Andrew Yakubu kan zargin almundahanar kuɗaɗe

Hajiya juwairiya abubakar ta bayyana hakan ne a yayin tattaunawar da jaridar indaranka, tana Mai cewa hakan ne zai bawa jam’iyar su nasara a zaben 2023

Advertisement

Dan haka tace ya kamata Al,ummar birni da kauye suyi hanzari wajan karbar katin zabe Dan samun nasara ga Yan takarar mu daga matakan kanan hukumomi har zuwa haha da kasa Baki Daya,

 

Advertisement

Don Kati zabe shine babbar hanyar Samar da shugabanni nagari ga Al,umma Dan haka muna fatan yin Nasara da iKon Allah a zaben 2023

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending