News
Ƴan sandan Najeriya sun kama mutum uku kan zargin sace fasto
Daga kabiru basiru fulatan.
Yan sanda a Kudancin Najeriya sun ce sun kama mutum uku da zargin hannu a garkuwa da kuma kisan wani fasto a Jihar Edo.
Ahmed Musa Ya Ba Wa Zawarawa Tallafin Naira Miliyan 100 A Filato
An sace Christopher Odia ne a ranar Lahadin da ta gabata bayan ya bar gidansa don halartar wani taron addu’o’i.
Ba a kara jin duriyarsa ba sai gawarsa aka tsinta cikin daji. Sai dai kawo yanzu rundunar yan sandan ba ta bayyana sunayen waɗanda take tsare da su ɗin ba.
Advertisements
