Connect with us

News

FAUSTIN-ARCHANGE TOUADERA NA SHIRIN YUWA HUNDIN TSARIN MULKI GYARAN FUSKA

Published

on

Shugaban Jamhuriyar Tsakiyar Afirka Faustin-Archange Toudéra. Ludovic MARIN / AFP

Daga khadija Abdullahi muhmd. 

 

Advertisement

 

A jamhuriyar Afirka ta Tsakiya yanzu haka ana cece-kuce biyo bayan bukatar Shugaban kasar na yiwa kudin tsarin mulkin kasar gyara,Faustin Arkange Touadéra ya gabatarwa ‘yan Majalisar dokokin kasar da shirin na sa watan da ya gabata.

Advertisement

MASU ZANGA ZANGA SUN MUTU A SUDAN

‘Yan adawa da kungiyoyin farar hula sun yi watsi da shirin da suka ce majalisar wakilai basu da hurumi sai dai ta hanyar kuri’ar raba gardama. Inda ma tuni suka bukaci yayi murabus.

Advertisement

Wasu daga cikin jam’iyyoyin siyasa a kasar sun kalubalanci wannan tsarin da Shugaban kasar ke shirin aiwartar da shi ,sun bayyana cewa yin haka tamkar yiwa dimokuradiyya tarkade ne.

Kasar tsawon shekaru ta fuskanci rigigimu na siyasa da suka janyo juyin mulki tareda hadasa yaki tsakanin kabilu wannan kasa.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending