News
Gurɓacewar muhalli ta yi sanadin rayukan yara 22,500 a Legas – LASEPA
DAGA YASIR SANI ABDULLAH
Hukumar kula da muhalli ta Legas, LASEPA, ta ce yara aƙalla 22,500 ne suka mutu sakamakon shaƙar gurbatacciyar iska a 2021.
A wata snarwa da ta fitar hukumar ta ce kashi 75 cikin mutum 30,000 da suka mutu a 2021 gurɓacewar iska ce sanadi.
’Yan Sanda Sun Kama Amarya Kan Laifin Sata A Wajen Bikinta
Shugabar hukumar, Dr Dolapo Fasawe, ta ce sun samu wadannan alkaluma ne daga rahotanni da suka tattara kan tasirin sauyin yanayi ga lafiyar al’umma.
Dr Dolapo ta ce gwamnatin Babajide Sanwo-Olu na fadi tashin ganin yada zai inganta tsafta a birnin Legas da al’ummarta.
Ta umarci mutane su rage amfani da makamshi mai gurbata muhalli da amfani da fitilar zamani maimakon kalanzir da itace da gawaye.
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
