Connect with us

News

Minista ya ba da hakuri saboda tsananin lalacewar tituna

Published

on

DAGA  KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ministan kula da tituna a Sudan ta Kudu ya nemi afuwar jama’a saboda mummunan yanayi da titunan kasar ke ciki.

 

Advertisement

Matakin na zuwa ne bayan wani bincike ya gano cewa kasar ce ke da tituna mafi muni a yankin.

Buhari Ya Umarci Manyan Hafshoshin Soji Da Su Koma Yankin Arewa Maso Gabas

Advertisement

Titunan kasar sun kara muni ne bayan mamakon ruwan saman da ake zabgawa a ‘yan kwanakin nan, lamarin da ya sa titunan ba sa biyuwa saboda ambaliya da tabo.

 

Advertisement

 

An bayyana titunan Sudan ta Kudu a matsayin mafi muni a yankin Gabashin AfirkaImage caption: An bayyana titunan Sudan ta Kudu a matsayin mafi muni a yankin Gabashin Afirka

Advertisement

Manyan motoci sama da 1,500 ne dauke da kayan abinci suka rasa abin yi tsawon makonni a jihar Western Equatorial ta kasar.

 

Advertisement

Ministan kula da tituna Simon Mijok Mijak ya ce injiniyoyi na aiki a titunan kuma nan da ‘yan kwanaki manyan motoci za su iya samun damar ci gaba da tafiye-tafiye.

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending