Connect with us

News

INEC Ta Ja Kunnen Yan Takara da Jam’iyun Siyasa

Published

on

Hukumar Zabe ta kasa INEC

DADA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta nuna damuwarta game da arangamar da ake samu tsakanin magoya bayan jam’iyun siyasan dake adawa da juna, yayin yakin neman zabe a fadin kasar nan

 

Advertisement

 

2023: Jam’iyyun Kano Sun Ki Fara Kamfe, Mako 1 Bayan Kada Gangar Siyasa

Advertisement

Punch ta ruwaito cewa, Shugaban Hukumar Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan a jiya  Talata yayin taron da hukumar ta shirya kan babban zaben shekarar 2023 mai zuwa.

Ya bayyana cewa arangamar da ake samu tsakanin Magoya bayan jam’iyun siyasa a wasu jihohi dake kasar nan yayin yakin neman zabe abun da muwane matuka.

Advertisement

Shugaban hukumar ta INEC ya kuma bayyana cewa, akwai rahotannin hana wasu jam’iyun siyasa ko yan takara yin amfani da kayayyakin gwamnati a wasu jihohin dake fadin kasar nan

Kazalika ya hori Yan Takara Jam’iyun siyasa da magoya bayan su da su mai da hankali kan abun da ke gaban su, tare da kaucewa kaiwa junan su hari.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending