Connect with us

News

Hajjin bana:Yau za a fara jigilar alhazai a jihar Kano

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Hukumar Alhazai ta Jihar Kano ta shirya fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Saudiyya don gabatar da Hajjin 2023.Cikin sanarwar da ta fitar ta Sashen Hulɗa da Jama’a, Hukumar ta buƙaci maniyyata daga yankunan Tudun wada, Doguwa, Bebeji da Garun Malamda su hallara a sansanin alhazan jihar yau Lahadi da misalin ƙarfe 8:00 na dare.

Matasa Sun Bankawa Baburin Adaidaita Sahun Masu fashin waya Wuta A Ƙofar Famfo Kano

Hukumar ta kuma buƙaci maniyyatan da su kasance sanye da tufafi na bai-ɗaya da aka tanadar musu domin jigilarsu zuwa ƙasa mai tsarki.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending