Sports
Super Eagles ta doke Guinea-Bissau, inda ta tsallake zuwa zagaye na 16 na gasar AFCON
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Advertisements
Advertisements
Super Eagles ta tsallake zuwa zagaye na gaba na gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) bayan ta doke Guinea-Bissau da ci 1-0 a ranar Litinin.
Advertisements
Eagles ce ta fara cin kwallo a minti na 36 da fara wasa bayan da Sangante na Guinea-Bissau ya zura kwallo a raga.
Advertisements
Advertisements
Abubuwan Da Ke Hana Magance Matsalar Tsaro A Arewacin Najeria – Sharrif
Advertisements
-
News4 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
-
News2 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
