News
Nikki Haley ta kayar da Trump a zaben fitar da gwani a Washington
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA
Advertisements
Advertisements
Yar takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar Republican, Nikki Haley, ta yi nasara a zaben fidda gwani, sai dai dole ta yi nasara kan daukacin wakilan jam’iyyarta a gundumar birnin Washington DC.
Advertisements
Mis Haley ta ce ba ta yi mamakin zabarta da ‘yan Republican suka yi ba, da watsi da tsohon shugaban kasar Donald Trump da tada kurar da ya yi.
Advertisements
Advertisements
Yan Sanda Sun Kama Mutum 15 Da Ake Zargi Da Fasa Rumbun Ajiye Kayan Abinci
Bbc ta ruwaito cewa har yanzu Mr Trump ne ke sahun gaba a zaben fidda gwanin jam’iyyarsu, ana kuma sa ran zai samu karin wakilan da za su mara masa baya cikin makon da sauran jihohi za su zabi gwaninsu.
Advertisements
