News
Shugaba Tinbu Zai Bar Abuja Ranar Lahadi Zuwa Legas Don Yin Bikin Karamar Sallah.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Advertisements
Advertisements
Shugaba Kasa Bola Ahmad Tinbu, zai bar Abuja babban birnin Najeriya ranar Lahadi zuwa Legas don yin bikin karamar sallah.
Advertisements
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban ƙasar shawara kan harkokin yada labarai, Ajuri Ngelale ya fitar ranar Asabar.
Advertisements
Advertisements
Matsalar Tsaro Da Najeriya Ke Fuskanta Abu Ne Da Hukumomin Tsaro Za Su Iya Magance Shi – Kwankwaso
“Shugaba Tinubu zai yi bikin sallah ne tare da iyalansa a Legas, inda zai yi amfani da lokacin wajen yi wa Najeriya addu’a, musamman ganin irin tarin matsaloli da kasar ke fama da su,” in ji sanarwar.kamar yanda Bbc Hausa ta ruwaito
Advertisements
