News
A yau mahajatta daga Fagge, Gwale, Dala da Ungogo za su tafi kasa mai tsarki
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, na sanar da maniyyatan da suka fito daga kananan hukumomin Gwale, Dala
Fagge da Ungogo da su fito zuwa Sansanin Alhazai na jiha a yau 26-05-2024 da misalin karfe bakwai na daren yau 7:00 domin tantancesu zuwa kasa mai tsarki.
Advertisements
