Connect with us

Sports

Shin Da Gaske Kylian Mbappé Ya Tafi Real Madrid?

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Ɗan Kylian Mbappé ya sanar da kawo ƙasrhen taka leda a ƙungiyar PSG a kakar wasanni ta bana, sai dai ba a bayyana wacce kungiyar zai koma ba.

Advertisement

PSG ba ta so barin ɗan wasan ya tafi ba, an sha tataburza tun a kakar wasannin da ta gabata kan tafiyar tasa. An dai zargin yana son zuwa kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ne.

Jihohin Nijeriya biyar da aka fi kashe mutane bayan hawa mulkin Shugaba Tinubu

Bayanin da muke samu na nuna cewa nan da kowanne lokaci za a iya sanar da rattaba hannun ɗan wasan. A ranar Litinin ko Talata ake hasashen sanarwar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending