News
Da Dumi-Dumi: Kano Ta Sanya N10m Matsayin Kudin Tsayawa Takarar Shugabancin Karamar Hukuma
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Hukumar Zabe ta jihar Kano (Kansiec) ta sanya naira miliyan 10 a matsayin kudin tsayawa takarar shugabancin karamar hukuma yayin da kowane mai takarar kansila zai biya naira miliyan 5.
Shugaban hukumar zaben na jihar, Farfesa Sani Lawan Malunfashi, ya shaida wa manema labarai haka a ranar Alhamis a Kano, yayin da yake kaddamar da jadawalin zaben da kuma ka’idojin da aka tsara.
DETAILS SOON