Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Dakatar Da KANSIEC Karbar N10m Da N5m Kudin Tsayawa Takarar Chairman Da Kansila 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) karbar Miliyan10 da Miliyan 5 daga hannun ‘yan takarar shigabanci  ƙaramar Hukumomi da kum Kansiloli a zaben kananan hukumomi da ke tafe.

Advertisement

Alkalin kotun mai shari’a Emeka Nwite ne ya bayar da umarnin a ranar Laraba.

Yan Boko Haram Ya Kamata A Kama Bawai Masu Zanga_Zangar Tsadar Rayuwa Ba _ Atiku Abubakar

SolaceBase ta ruwaito cewa Action Peoples Party (APP) , Action Democratic Party (ADP) da Social Democratic Party (SDP) ne suka shigar da karar Kotu.

Advertisement

Sai dai wanda ake tuhuma a cikin lamarin shi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano.

Details soon

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending