Connect with us

Business

Matatar Man Fetur ta Dangote Ta Rage Farashin Fetur

Published

on

Matatar Man Dangote ta zargi hukumar NUPRC da gazawa wurin gudanar da ayyukanta

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Matatar Man Fetur ta Dangote ta sanar da rage farashin fetur daga Naira 950 zuwa N890 kowace lita. Wannan sauyin farashin zai fara aiki daga yau Asabar 1 ga Fabrairu, 2025.

Advertisement

Ana sa ran wannan mataki zai taimaka wajen rage farashin fetur a matakin matatun man fetur da gidajen saida mai, wanda hakan zai iya saukaka wa ‘yan Najeriya wajen samun fetur a farashi mai sauki. Wannan yunkuri na daga cikin kokarin da ake yi domin daidaita farashin mai da kuma inganta rayuwar al’ummar Najeriya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending