Connect with us

News

NDLEA ta kama Wani basaraken gargajiya da laifin safayar miyagun kwayoyi

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA sun kama Dagacin garin Gidan Abba da ke ƙaramar hukumar Bodinga a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, da wasu mutum 10 , saboda zargin safarar miyagun ƙwayoyi.

Arsenal ta koma ta daya a Premier bayan casa Forest

A wani sako da hukumar ta wallafa a shafinta na Tuwita ta ce an kama shi da hodar koken da sauran wasu muggan ƙwayoyi da nauyinsu ya kai kilogiram 33.491kg.

An dai kama Dagacin mai suna suna Abubakar Ibrahim, mai shekarar 38, tare da sauran mutanen a filin jirgin sama na jihar Enugu a kan hayarsa ta zuwa ƙasar Sifaniyia

Advertisement

Yanzu dai hukumar tana buncike a kansu  wadda tace da zarar ta gama zata makasu gaban kotu

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending