Connect with us

News

Rasha za ta tura mawaƙa da makaɗa filin yaƙi a Ukraine

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Rasha ta ce za ta tura makaɗa zuwa filin daga a yaƙin da take yi da Ukraine don ƙarfafa wa dakarunta gwiwa.

Mun bai wa INEC duk abin da ta tambaya don gudanar da zaben 2023′

Ma’aikatar tsaro ta sanar da kafa “bataliyar filin daga” a makon nan, tana mai cewa za ta ƙunshi masu waƙa da makaɗa.

A gefe guda kuma, Ministan Tsaro na Rasha Sergei Shoigu ya kai ziyara fagen dagar a Ukraine, a cewar gwamnatin Rasha.

Sanarwar da ta fitar ta ce ministan ya yi magana da dakaru a wani sansani.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending