Connect with us

News

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Lawan A Matsayin Sahihin Dan Takarar Yobe Ta Arewa

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

Kotun koli ta tabbatar da Ahmed Lawan a matsayin dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa.

 

 

Advertisement

A hukuncin da kotun ta yanke, Mai shari’a Centus Nweze ta zargi Bashir Machina da shigar da kara a babbar kotun tarayya da ke Damaturu ta hanyar samo sammaci ba tare da shaidar baka da ke tabbatar da zargin damfara ba.

 

Channals

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending