Connect with us

News

Kanin tsohon Shugaban Kasa ’Yar’aduwa ya lashe kujerar Sanata a Katsina

Published

on

Abdulaziz Musa ’Yar’aduwa, kane ga tsohon Shugaban Kasa, Umaru Musa ’Yar’aduwa, ya lashe kujerar Sanatan Katsina ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC.

INEC ta bayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben bayan ya samu kuri’a 153,512, yayin da Aminu Sirajo na PDP ya sami kuri’a 152,140.

Advertisements
Advertisements

Sai dai wakilan jam’iyyar PDP sun ki amincewa da sakamakon a wajen tattara shi.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending