Connect with us

News

Masallacin Abuja A Shekarar 1991

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

Masallacin kasa Abuja, wadda kuma aka fi sani da Masallacin ƙasa, Masallacin ƙasa ne a Najeriya. An gina masallacin ne a shekarar 1984 kuma ya na buɗe wa jama’a waɗanda ba musulmi ba, amma ban da lokacin sallar jam’i.

An ba iwa kamfanin Aims Construction Limited kwangilar aikin gina masallacin kuma sun kammala aikin a shekarar 1984.

Advertisement

Wani Mutum Ya Kashe Mahaifiyarsa Kan Naira 10,000

Tarihin masallacin ƙasa ya faro ne tun a shekarun 1980, lokacin da gwamnatin tarayyar Najeriya a lokacin mulkin mai girma shugaban ƙasa Shehu Usman Aliyu Shagari ta yanke shawarar tashi daga Legas zuwa sabon babban birnin tarayya Abuja.

A shekara ta 1981, wasu fitattun musulmi daga ko’ina a faɗin ƙasar sun ba da shawarar cewa, al’ummar musulmi su nema da kuma karɓar gudunmowa daga gida da waje domin gina ginin masallaci a matsayin wurin ibada.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending