Connect with us

Uncategorized

Mutane miliyan 16 na tsananin bukatar agaji a kasashen Sahel 3 – Rahoto

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Kasashen uku na fama da matsalar masu ikirarin jihadi wadda ta samo asali daga Mali fiye da shekaru 10 da suka gabata, ga kuma matsalar sauyin yanayi da yankin ke fama da shi.

Ratohon kungiyar ya ce ma’aunin yanayi na Celsius ya nuna an samu karuwar dumamar yanayi a yankin fiye da na sauran sassan duniya da maki 1 da digo 5, wanda ya sanya rani ke tsawo da fari da kuma samun mamakon ruwan saman da ke haifar da ambaliyar ruwa.

Advertisement

Shugabannin Kananan Hukumomi 17 Sun Kalubalanci Matakin Gwamnan Filato Na Dakatar Da Su

Kungiyar ta ce kimanin mutane miliyan 3 ne suka bar muhallansu, ciki har da mutane miliyan biyu daga Burkina Faso kadai.

Rahoton ya ce yawaitar samun juyin mulkin da aka yi a kasashen har sau 17 daga shekarar 1960, ya gurgunta lamuran tattalin arziki wanda kuma ya tilaswata gwamnatoci mayar da hankali wajen kashe kudaden su don samar da tsaro.

Advertisement

Kungiyar mai zaman kanta ta yi kira da a ba da agaji cikin gaggawa da kuma saka hannun jari a harkokin jin kai.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending