Connect with us

News

Gwamnatin tarayya ta cire manyan makarantu daga tsarin biyan albashi na IPPIS

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Advertisement

Gwamnatin Najeriya ta cire manyan makarantu na – jami’o’i, kwalejojin Kimiyya da fasaha daga yin amfani da tsarin biyan albashin ma’aikata (IPPIS) wajen biyan albashin ma’aikatansu da alawus-alawus.

Ministan Ilimi, Tahir Mamman, wanda Farfesa ne, ya fadi haka da yake zantawa da manema labarai a fadar gwamnati bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya ranar Laraba a Abuja.

Advertisement

2024 :  Gwamna Sanwo-Olu ya gabatar da kasafin Kudi na tiriliyan 2.2 ga majalisar dokokin jihar.

A cewar ministan, Majalisar ta lura cewa mataimakan shugabannin jami’o’in ba su bukatar barin aikinsu suna zuwa Abuja domin ganin albashin ma’aikatan su ya tabbata saboda IPPIS.

Aiwatar da IPPIS da gwamnati ta yi ya haifar da dadewar rikici tsakanin kungiyoyin ma’aikata a manyan makarantun gwamnatin tarayya da kuma gwamnati.

Advertisement

Premium Times ta ruwaito cewa A dalilin wannan tsari na IPPIS, jami’o’i sun rika shiga yajin aiki a ko da yaushe kokarin gwamnati ta dakatar dashi ga jami’o’i da manyan makarantun kasar nan.

A wani labarin kuma 2024 :  Gwamna Sanwo-Olu ya gabatar da kasafin Kudi na tiriliyan 2.2 ga majalisar dokokin jihar.

Advertisement

Gwamnatin Najeriya ta cire manyan makarantu na – jami’o’i, kwalejojin Kimiyya da fasaha daga yin amfani da tsarin biyan albashin ma’aikata (IPPIS) wajen biyan albashin ma’aikatansu da alawus-alawus.

Ministan Ilimi, Tahir Mamman, wanda Farfesa ne, ya fadi haka da yake zantawa da manema labarai a fadar gwamnati bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya ranar Laraba a Abuja.

Advertisement

A cewar ministan, Majalisar ta lura cewa mataimakan shugabannin jami’o’in ba su bukatar barin aikinsu suna zuwa Abuja domin ganin albashin ma’aikatan su ya tabbata saboda IPPIS.

Aiwatar da IPPIS da gwamnati ta yi ya haifar da dadewar rikici tsakanin kungiyoyin ma’aikata a manyan makarantun gwamnatin tarayya da kuma gwamnati.

Advertisement

A dalilin wannan tsari na IPPIS, jami’o’i sun rika shiga yajin aiki a ko da yaushe kokarin gwamnati ta dakatar dashi ga jami’o’i da manyan makarantun kasar nan.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending