Connect with us

News

Ma’aikatan a Jihar Neja sunfara yajin aikin sai Baba tagani.

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ma’aikatan a Jihar Neja sunfara yajin aikin sai Baba tagani.

 

Advertisement

Kungiyar kwadago a jihar Neja ta sanar da daukar matakin fara yajin aiki na masana’antu wanda zai fara aiki daga jiya Laraba 21 ga Fabrairu, 2024.

 

Advertisement

A cikin wata wasika da ta aikewa gwamnatin jihar Neja ta ofishin sakataren gwamnatin jihar tare da hadin gwiwar shugaban kungiyar NLC na jihar Idris A. Lafene da shugaban kungiyar TUC na jihar Ibrahim Gana.

matakin zai cigaba har sai gwamnati ta warware duk wata takaddamar da ke tsakaninta da kungiyar kwadago ta jihar. Neja

Advertisement

 

Kungiyar kwadagon ta bukaci gwamnatin jihar da ta sauya duk wasu nade-naden siyasa a matsayin manyan daraktocin kudi, ayyuka da gudanarwa na hukumomi.

Advertisement

 

Haka kuma ta bukaci gwamnati da ta sauya nadin shugabanni da mambobi da kwamishinonin dindindin na hukumar ma’aikatar kananan hukumomi da na hukumar da kuma nadin manyan daraktoci na wasu hukumomi.

Advertisement

 

 

Advertisement

Source dcl

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending