Connect with us

News

Wasu Mazauna Abuja Sun Shiga Rumbun Ajiya Na Hukumar NEMA Sun Dakawa Kayan Wawaso Saboda Matsin Rayuwa

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

A yah Lahadi wasu fusatattu mazauna Abuja sun kutsa-kai sun shiga rumbun ajiyana Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya (NEMA), sun dakawa kayan wawaso saboda matsin rayuwa da ake fuskanta a fadin kasar.

Leadership ta rawaito cewa, mutanen sun kai harin ne a ma’ajiyar hukumar da ke Phase 3 na birnin tarayya Abuja.

Albishirinku  masu amfani da data, muna mai farin cikin gabatar muku da wani matsahurin application na saida data mai inganci

Da take tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai, kakakin rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja, Josephine Adeh, ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta ce, “Yanzu haka an samu nasarar shawo kan lamarin.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending