Connect with us

News

Jerin Sunayen Mataimakan Gwamnoni Da Aka Tsige Tun Daga 1999 Zuwa Yanzu

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Sashi na 188 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999, ya tanadi dokar tumɓike gwamna ko mataimakin Sa daga karagar mulki ta hanyar tsige shi.

Wiki time ta ruwaito cewa Yayin kafa wannan doka akwai jerin sunayen Mataimakan Gwamnoni da wannan ƙaddara ta hau su, kamar haka

Duk Wanda Zai Kawo Mana Tashin Hankali A Jihar Kano Hukuma Za Ta Yi Aiki Kansa —Gwamna Abba Kabir Yusuf

Philip Shaibu jihar Edo

Sani Abubakar Danladi jihar Taraba

Femi Pedro Jihar Lagos

Advertisement

Iyiola Omisore jihar Osun

Kofoworola Bucknor-Akerele Jihar Lagos

Chris Ekpenyong jihar Akwa Ibom

Abiodun Aluko jihar Ekiti

Biodun Olujinmi Jihar Ekiti

late Garba Gadi jihar Bauchi

Advertisement

Peremobowei Elebi jihar Bayelsa

Jude Agbaso Jihar Imo

Sunday Onyebuchi jihar Enugu

Ali Olanusi Jihar Ondo

Eze Madumere Jihar Imo

Simon Achuba Jihar Kogi

Advertisement

Rauf Olaniyan Jihar Oyo

Sai kuma Mahdi Aliyu Gusau daga jihar Zamfara

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending