News
Innalillahi Wainnailaihi Rojiun : Allah Ya Yi Wa Mawakin Hausa El-mu’az Rasuwa
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Advertisements
Advertisements
Allah ya yi wa fitaccen mawaƙin Hausa a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, El-mu’az Muhammad Birniwa, rasuwa kamar yanda Jaridar LEADSHIP HAUSA ta ruwaito a shafin ta sada zumunta na Facebook
Advertisements
Kafin rasuwar haziƙin mawakin ya yi waƙoƙi da dama, kuma ɗan asalin ƙaramar hukumar Birniwa ne ta jihar Jigawa, an haife shi a jihar Kaduna inda anan ya taso, ya gudanar da rayuwarsa. Muna addu’ar Allah ya gafarta masa.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
News7 days ago
Gwamnatin Kano Ta Umarci Masu Talla Da Masu Sana’ar Jari Bola Su Bar Karkashin Gadar Tal’udu
-
News3 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News3 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
