News
AJ Supplies Bread: Burodi Mai Dadi, Inganci da Saukin Farashi!
Ehhhh ba shakka! Ina kuke al’umma masu son yin sahur da shan ruwa da daddaɗa kuma ingantaccen burodi?
Muna farin cikin sanar da ku buɗe sabon gidan burodi AJ Supplies Bread wanda ya ƙware wajen samar da burodi mai inganci da dandano na musamman tare da kawo muku shi har inda kuke!
AJ Supplies Bread na kawo muku nau’o’in burodi kamar:
Burodi mai kwakwa
Burodi dan yanka
Burodi na yau da kullum da dai sauransu.
Ga Masu Shaguna, Shayi da Kasuwanci:
AJ Supplies Bread yana da tsarin kawo burodi har inda kuke tare da tsarin biya na wata-wata ga masu albashi da kanana ‘yan kasuwa.
Ku Ziyarce Mu Ko Ku Kira:
Sheka Unguwar Kudu Majalisa
07039016893 | 09076764805
AJ Supplies Bread – Gamsuwar Ku, Shine Bukatar Mu!
-
News2 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
