News
Gwamnatin Tarayya Ta Umarci A Rufe Makarantu 41 Na Unity Saboda Barazanar Tsaro
Gwamnatin Tarayya ta umarci a gaggauta rufe makarantu 41 na Federal Unity Colleges a fadin kasar saboda karuwar matsalolin tsaro.
Advertisements
Advertisements
A cikin wata takarda da Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta fitar mai dauke da kwanan wata 21 ga Nuwamba, 2025, an umurci dukkan makarantu da abin ya shafa da su rufe nan take.
Advertisements
Advertisements
-
News6 days ago
An Tsare Kwamandan NSCDC Da Wasu Jami’an hukumar Da A Ke Zargi Da Sakaci A Mutuwar Masu Hakar Ma’adanai 37 A Neja
-
News5 days ago
Dakarun Soji Sun Ceto Ɗalibai 6 Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Katsina
-
News4 days ago
NLC Za Ta Fara Fafutukar Neman Sabon Ƙarin Mafi Ƙarancin Gabanin 2027 — Ajaero
