Connect with us

News

APC za ta fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa a watan Mayu

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Jam’iyyar APC ma mulkin Najeriya ta ce za ta gudanar da zaɓukan fitar da ‘yan takara a muƙamai daban-daban a watan Mayun 2022.

Advertisement

Jam’iyyar za ta fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa ranar 30 ga watan Mayu.

Za a fara zaɓuakan ne da na ‘yan majalisar jiha a ranar 17 ga Mayu, yayin da da na ‘yan majalisar wakilai zai biyo baya ranar 19, sai kuma na ‘yan majalisar dattawa ya gudana a ranar 21.

Advertisement

Zaɓen fitar da ‘yan takara a muƙamin gwamna zai gudana ne ranar 24 ga watan na Mayu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending