Connect with us

News

Ademola Ya Sake Lashe Zaben Gwamnan Osun

Published

on

FB IMG 1786841872925

Hukumar zabe ta Najeriya INEC ta ayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord Party a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar.

Advertisements
Advertisements

Adeleke ya samu nasarar lashe wa’adi na biyu ne bayan da ya doke babban abokin hamayyarsa, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC.

Advertisements

Jama’a Sun Yi Cirko-Cirko Domin Dibar Ganimar Man Da Tankar Mai Ta Zubar

Advertisements
Advertisements

Jami’in tattara sakamakon zaben, Joshua Ogunwole, ne ya sanar da sakamakon a cibiyar tattara sakamakon zaben INEC da ke Osogbo a safiyar Lahadi.

A cewarsa, Adeleke ya samu kuri’u 511,067, yayin da Oyebamiji na APC ya zo na biyu da kuri’u 444,815. Najeem Salaam na jam’iyyar ADC kuma ya zo na uku da kuri’u 17,180.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending