News
INEC ta nanata wa,adin Mika mata Yan takarar shugabancin kasa
Daga Yasir sani Abdullahi
Hukumar zabe INEC ta kebe ranar 17 ga watan yunin shekarar 2022 da jamiyyun siyasa su mikamata Yan takarar shugabancin kasa tare da mataimakansu
Inec ta,ce zata rufe karbar sunayen Yan karar ne da za a fafata dasu a zaben shekarar 2023 ne karfe 6 shida na yamma
Hukumar ta Kuma keba ranar da gwamnoni da Yan majalisa zata Bude musu inda ta Sanar da 1 zuwa 15 na watan yulin
Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan a wani taro da Kwamishinonin hukumar a ranar Alhamis a Abuja.
INEC ta nanata cewa, sunayen ‘yan takarar da suka samu nasara ta hanyar bin dokokin dimokuradiyya a zaben fidda gwani kamar yadda sashe na 84 ta dokar zabe ta 2022 da aka sabunta ne kawai Jam’iyyun za su mika wa hukumar sunayensu.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
