Connect with us

News

Abinda ya kamata ga duk musulmi da ya luzumta a wannan goman zulhijja.

Published

on

Abinda ya kamata ga duk musulmi da ya luzumta a wannan goman zulhijja.

Shugaban nurulhakki; SHAREEF ANTA KAMISU SAGAGI.

Advertisement

ya bukaci da adunga kyautatawa dukkan musulmin aduk inda yake duba da tarin alkhairan da ya ke dashi da kuma ladan da za,a samu aciki.

Ya kuma bayyana mana cewa Annabin tsira(s a w) yakan kara aikin lada a cikin wannan wata, kuma yana umartar sahabban sa dasuyi koyi dashi a cikin watan.

Advertisement

Yaja hankali da adunga ciyarwa da addu,o i ga magabata da kuma wassa,awa mutane Inda halin yin hakan.

Yawaita nafulfuli da zikirai abubuwane masu dunbin lada da kara kusanci zuwa ga mahalicci.

Advertisement

A ranar (ARFA) yana da matukar muhimman ci a yawaita yin addu,oi ga iyaye da malamai da kasa da kuma dukkan musulmin duniya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending