Rundunar ‘Yan Sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wata tsohuwa mai suna Fati Bala mai shekaru 50, wacce ake zargin tana jagorantar dillancin miyagun ƙwayoyi...
Rundunar ’yan sandan Jihar Abia ta kama wata mata mai shekaru 68 mai suna Mrs. Victoria Madubuko, bisa zargin ta yi wa wata budurwa mai shekaru...
Hukumar kula da cututtuka ta jihar Kano KNCDC ta fitar da sanarwar gargadi ga ƴan jihar dangane da rahoton da hukumar kula da cututtuka ta ƙasa...
Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA), a Jihar Katsina, ta gudanar da bikin kaddamar da dalibai 1,000 da suka samu tallafin karatun digiri daga shirin tallafin ilimi...
Wasu mutum biyu ‘yan Nijeriya waɗanda suka dawo daga ƙasar Brazil sun yi kashin ƙulli 116 na heroin da hodar ibilis bayan sun shafe kwanaki a...
Aƙalla jami’an tsaro 53 da suka ƙunshi sojoji, da ‘yansanda, da na kula da kadarorin gwamnati, da kwastam da kuma na shige da fice ne aka...
Wani tsohon babban jami’in ƴan sanda da ya taɓa zama Kwamishinan ƴan sanda a jihohin Oyo, Sokoto, Kebbi da Imo, kuma ya jagoranci makarantar horar da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan ƙasar Faransa da PSG, Ousmane Dembele ya lashe kyautar Ballon d’Or ta shekara ta 2025. An bayyana ɗan wasan a...
Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi sabbin canje-canje a majalisar Zartarwarsa. Cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai suna Nasiru Shitu, mai shekaru 33, mazaunin unguwar Kofar Waika, bisa zargin sanya kayan...
Gwamnatin Karamar Hukumar Yauri a Jihar Kebbi ta sanya dokar hana zirga-zirga daga ƙarfe 10 na dare zuwa 7 na safe, har tsawon kwanaki uku, bayan...
Wata sabuwar cutar fata ta jefa al’ummar ƙauyen Malabu cikin fargaba a Jihar Adamawa, inda ta yi sanadin mutuwar mutane bakwai, yayin da wasu 67 suka...
Wani mummunan hatsari ya faru a kauyen Ngimbo, Mbadam Mbatierev da ke karamar hukumar Gboko, Jihar Benue, inda wata bishiya ta fadi ta kashe mutum daya...
Rundunar haɗin gwiwa da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato, Operation Enduring Peace, ta sanar da gano wata masana’antar ƙera makamai a ƙaramar...
Wata mata mazauniyar garin Magama Gumau, Ƙaramar Hukumar Toro, Jihar Bauchi, ta shiga hannun ’yan sanda bayan da ta ƙona al’aurar ’yarta ’yar shekara 10, kan...
Hukumar Sibil Difens (NSCDC) a Jihar Gombe, ta kama mutum shida bisa zargin tono gawar wani mutum a kabari tare da cire sassan jikinta domin yin...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN An gudanar da bikin Ranar Masu Fama da Cutar Laka ta Duniya a ranar 20 ga Satumba a Kano, inda aka tattauna...
Jami’an Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun cafke wasu ’yan Najeriya biyu da suka dawo daga Brazil dauke da hodar iblis...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce ba gaskiya ba ne cewa ya taɓa neman wa’adi na uku a lokacin mulkinsa, yana mai jaddada cewa da...
Wata matar aure ta shiga hannu kan zargin ƙone fuskar ’yar mijinta, Fatima Talba mai shekara 17 da tafasasshen man girki, a unguwar Jiddari Polo da...