Akalla mutum bakwai sun jikkata bayan manyan motoci guda biyu sun yi karo a yankin Arinkinkin, Agric, da ke Ogbomosho a jihar Oyo. Shugaban Hukumar Kashe...
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 31, Patrick Amobi, a gaban kotun majistare da ke Iyaganku, Ibadan, bisa zargin satar wayar iPhone...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta shigar da kara a kotun tarayya da ke Abuja kan dan gwagwarmaya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele...
Rahotanni sun nuna cewa jihar Gombe ce ta fi kowace jiha fama da yawaitar cizon macizai a Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23...
Wani uba, Ishaku Joseph, ya gurfanar da saurayin ’yarsa, Yunana Zock, a gaban wata kotu a Kaduna bisa zargin satar kudaden fanshon matarsa da ta rasu,...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba (NASU) da na manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana bakwai kafin su tsunduma yajin...
Akalla dalibai takwas sun kwanta a asibiti a jihar Odisha ta gabashin Indiya, bayan wani ɗalibin Makarantar Kwana ya shafa musu mannewar “super glue” a idanunsu...
Rahotanni sun nuna cewa mutane da dama na fi karkata zuwa shagunan sayar da magunguna na bakin titi, wato Chemist, wajen neman magani maimakon zuwa asibitoci...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Rt. Hon. Haruna Aliyu Dangyatin, ya tsallake rijiya da baya a ranar Litinin, bayan da ayarinsa suka gamu da mummunan hatsari...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano tare da hadin gwiwar hukumomi da abokan ci gaba ta kammala taron kwana hudu domin tsara aikin lafiya na shekara ta...
Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya yaba wa Babban Daraktan Hukumar NPC, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, bisa yadda yake raba kayayyakin sana’o’i...
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa wata mata ’yar gidan masu kudi, Constance Marten, tare da saurayinta Mark Gordon, hukuncin daurin shekaru 14 a gidan...
Shugaban Majalisar Shura ta Malamai a jihar Kano, Sheikh Malam Ibrahim Khalil, ya ce wajibi ne a gudanar da tarukan Mauludi cikin natsuwa da ladabi, kasancewar...
Wata ‘yar asalin Brazil mai suna Suellen Carey, wacce ke zaune a London, ta nemi saki daga aurenta da kanta bayan shekara guda da ɗaurin auren....
Wata babbar kotun majistare da ke Ado-Ekiti ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 25, Ojo Samuel, bisa zargin fasa shago da kuma satar kayayyakin wayar...
Wata tsohuwar ma’aikaciyar banki mai shekaru 65, Kathryn Sullivan, ta rasa aikinta bayan shekaru 25 tana hidima a Commonwealth Bank of Australia (CBA). An sallame ta...
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Shuwaka na Garga, a karamar hukumar Kanam ta Jihar Filato, Malam Hudu Barau, kwanaki shida bayan sun yi garkuwa da shi....
China ta ƙirƙiro wata sabuwar hanya mai ban mamaki domin takaita yawan asarar takardar bayan gida a wuraren jama’a – dole sai mai shiga bayan gida...
Wani babban jami’in Ma’aikatar Harkokin Tattalin Arziki ta Tarayyar Indiya, Navjot Singh, ya rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a yankin Delhi Cantonment...
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya bayyana cewa daga yanzu duk wani malami da ke son yin wa’azi a jihar wajibi ne ya mika hudubarsa a...