Hukumar Kula da Inshorar Al’umma a Najeriya (NSITF) ta nuna damuwarta kan mutuwar mutane sama da 150 sakamakon Haɗururruka a wuraren gine-gine a shekarar 2024. Manajan...
Hukumar Kula da Layin Dogo ta Nijeriya, NRC ta fitar da sakamakon binciken da ta gudanar kan hatsarin da jirgin ƙsan Abuja-Kaduna ya yi a kwanaki...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta tabbatar da kama wani mutum da ake zargi da dukan wani yaro har lahira a ƙauyen Akungba-Akoko, karamar hukumar Akoko...
Jami’an Hukumar Kula da Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) sun dawo da kayan ICT masu aiki da hasken rana da aka sace daga Makarantar Sakandaren...
Masarautar Saudiyya ta naɗa Sheikh Dr. Saleh bin Humaid a matsayin sabon Babban Mufti na ƙasar kuma shugaban Majalisar Manyan Malamai. An naɗa Humaid ne ta...
Kamfanin Kasuwa – Patake Caravan Digital Livestock Market ya ƙaddamar da sabon dandamali na zamani da ke nufin sauƙaƙa harkokin kasuwanci, tallata dabbobi da kuma ƙarfafa...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta kama mutum 4,383 tare da ceto mutane 1,138 da aka yi garkuwa da su a faɗin ƙasar cikin watanni...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna a arewa maso gabashin Najeriya na nuna cewa an rufe wasu makarantun gwamnati bayan ɓullar cutar mashaƙo...
Wata babbar mota mai ɗauke da kwantena mai tsawon kafa 40 ta murkushe wata adaidita Sahu a karkashin gadar Ijora Causeway, ranar Talata, inda wani jami’in...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wata matar aure mai suna Rabi Nuhu daga garin Magama Gumau a ƙaramar hukumar Toro, bisa zargin ƙone...
Wannan rubutun nawa dan somin tabi ne na bayani game da yadda na yi aiki a karkashin gwamnatin tsohon gwamnan jihar KanoKano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wata tsohuwa mai suna Fati Bala mai shekaru 50, wacce ake zargin tana jagorantar dillancin miyagun ƙwayoyi...
Rundunar ’yan sandan Jihar Abia ta kama wata mata mai shekaru 68 mai suna Mrs. Victoria Madubuko, bisa zargin ta yi wa wata budurwa mai shekaru...
Hukumar kula da cututtuka ta jihar Kano KNCDC ta fitar da sanarwar gargadi ga ƴan jihar dangane da rahoton da hukumar kula da cututtuka ta ƙasa...
Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA), a Jihar Katsina, ta gudanar da bikin kaddamar da dalibai 1,000 da suka samu tallafin karatun digiri daga shirin tallafin ilimi...
Wasu mutum biyu ‘yan Nijeriya waɗanda suka dawo daga ƙasar Brazil sun yi kashin ƙulli 116 na heroin da hodar ibilis bayan sun shafe kwanaki a...
Aƙalla jami’an tsaro 53 da suka ƙunshi sojoji, da ‘yansanda, da na kula da kadarorin gwamnati, da kwastam da kuma na shige da fice ne aka...
Wani tsohon babban jami’in ƴan sanda da ya taɓa zama Kwamishinan ƴan sanda a jihohin Oyo, Sokoto, Kebbi da Imo, kuma ya jagoranci makarantar horar da...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan ƙasar Faransa da PSG, Ousmane Dembele ya lashe kyautar Ballon d’Or ta shekara ta 2025. An bayyana ɗan wasan a...
Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi sabbin canje-canje a majalisar Zartarwarsa. Cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya...