DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar 29 ga Maris da 1 ga Afrilu a matsayin ranakun hutun bukukuwan Good Friday da Easter Monday...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun ce dakarun ƙasar Nijar sun ga bayan gawurtaccen ɗan bindigar nan, Dogo Gide, na mayaƙan ANSARU da sauran ƙungiyoyin ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sanar da bayar da tallafin Naira 500,000 ga kowanne maniyyatan da za suyi aikin hajjin shekarar 2024 a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhaji Jibrin Ismail Falgore ya tabbatar da bukatar Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf na samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fara wani yunkuri na karin farashin kudin kira da na sayen data ga kwastomominsa a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya bayyana cewa ya zama dole a riƙa ɗaukan mutanen da ke da hannu a aikata miyagun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Maniyyatan Najeriya, sun bukaci Hukumar Alhazan kasar NAHCON da ta mayar musu da kudadensu na aikin hajjin da suka biya, biyo bayan...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Masu aikin ceto na ci gaba da laluben mutanen da suka fada ruwa sakamakon karyewar gadar Baltimore mai nisan kilomita 2.57 da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nijeriya Dauda Lawal Dare ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba shi tabbacin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa jami’an ta sun kama wasu mutane hudu dake safarar yara kanana a jihar. Jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren malamin addinin Musuluncin nan da ke Kaduna, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa jami’an tsaron Najeriya sun gayyace shi ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar sa kai da ke kula da ayyukan hajji da Umrah ta Independent Hajj Reporters IHR ta bukaci gwamnatoci a dukkanin matakai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan kasuwar magani da ke jihar Kano sun gudanar da tattakai zuwa fadar gwamnatin jahar Kano a ranar litinin, kan yadda suka...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya taya ɗan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye murnar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta ce, ta gayyaci fitaccen malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi kan kalaman da ya...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Dan Takarar Shugabancin Najeriya na Jam’iyyar LP a Zaben 2023 ya bayyana cewa riƙe harkar noma ce kaɗai hanyar magance rashin tsaro,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Unguwar Bompai ta Jihar Kano ta bayar da belin fitacciyar jarumar TikTok da aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta bai wa gwamnatin jihar Kano tallafin tirela 100 na shinkafa da tirela 44 na dawa da kuma tirelar masara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tashin hankali tsakanin al’ummomin Hausawa da Fulani a Najeriya na ci gaba da kawo cikas ga kokarin samar da zaman lafiya musamman...