DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana cewa majalisar za ta dawo da Sanata Abdul Ningi daga dakatarwar da aka yi masa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana fargabar cewa wata sabuwar amarya mai suna Amina Abashe, ta antaya wa angonta ruwan zafi sakamakon sabanin da suka samu sanadiyyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da aka shiga kwana goman karshe a watan Ramadan, ga tunarwar wasu muhimman ayyukan lada da ya kamata a dage...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani muhimmin mataki na ƙarfafa tsarin tafiyar da tattalin arzikin qasa da tabbatar da tsayayyen tsare-tsare da aiwatar da tattalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin samar da wutar Lantarki na Kasa ya bayyana cewa an gyara tashoshin wutar lantarki da suka daina aiki jiya a Najeriya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kwamitin Bin Diddigin Kadarorin Gwamnati, Ademoyin Kuye ne ya bayyana haka, a lokacin zaman binciken da kwamitin ya yi, inda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fitar da zunzurutun naira biliyan 90 domin tallafa wa maniyyatan hajjin bana, inda ta mika kudin ga gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari zuwa Naira biliyan 500. CBN,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsananin matsin rayuwa da jama’a ke ciki ya fara jefa mutane neman tallafi ko ta halin kaka, inda a ‘yan kwanakin nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dr Abdullahi Ganduje, Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, ya ce jam’iyyun siyasa a Nijeriya ba su da asali da aƙida, wanda ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana ya rubutawa shugaban majalisar, Godswill Akpabio wasiƙa, mayar da dakataccen Sanatan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasa da sa’a 24 bayan fitar da sanarwar da hedkwatar tsaron Najeriya ta yi, basaraken, Clement Ikolo ya mika kansa ga rundunar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga jagororin addini da su daina tsine wa Nijeriya a yayin wa’azuzzukansu. Da yake...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da yin garkuwa da wani yaro dan shekara 12 mai suna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna yayi tayin bada ilmi kyauta ga daliban makarantar Kuriga da aka kubutar a karkashin gidauniyarsa. Gwamnan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kwastam dake kula da shiyar Zone B a jihar Kaduna ta bayyana cewa ta kama haramtattun kaya 98 a cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar tsaro ta Nijeriya ta ce wata Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Borno ta bayar da umarnin sakin mutane akalla 313...
Najeriya ta fada cikin duhu a ranar Alhamis da yamma bayan daina aiki da babbar tashar samar da wutar lantarki da ke Osogbo na jihar Osun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A daidai lokacin da wasu ‘yan Najeriya ke korafe-korafe a kan kayyade yawan kudin da zasu rika cira a ATM ko kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata tela ta bayyana dalilan da ke sanya teloli ba sa cika wa masu ba su dinki alkawari, musamman a lokacin Karamar...