DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutum aƙalla 21 ne suka mutu sakamakon rikicin manoma da makiyaya a jihar Kogi da ke arewa ta tsakiyar Nijeriya, a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sa wa dokar kafa Hukumar Bada Lamuni ga Ɗaliban Manyan Makarantu hannu, bayan an yi wa...
Jamiyyar NNPP ta sauya tambarin ta (Logo) daga kayan Marmari zuwa hoton littafi da hula, tare kuma da sauya Taken Jamiyyar zuwa Education for All. Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC), ta ci kamfanin raba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution Plc, (AEDC), tarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane huɗu da ake zargi da yunƙurin cinna wuta a sansanin yan gudun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN “An soke majalisun kananan hukumomi da na kananan hukumomi da na yanki,” in ji rahoton ba tare da bayar da wani bayani...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Tsohon ‘dan majalisar dattawan jihar Kaduna dake Najeriya, Sanata Shehu Sani yace dubu ne ta cika wa tsohon gwamnan jihar Malam Nasir...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Daruruwa kananan kungiyoyin manoma da masu sana’ar casar shinkafa da gyaran sauran kayayyakin noma a garuruwa da kayuka daban-daban na yankin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da shirin ɗaukar sabbin jami’an ’yan sanda ta fitar da jerin cibiyoyi guda 20 wanda a nan za a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kafa kwamitoci biyu na binciken sayar da kadarorin gwamnatin jiha, rigingimun siyasa da kuma binciken ɓacewar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta maka tsohon gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, da matarsa, Hafsat Umar, Umar Abdullahi Umar da wasu mutane biyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani mataki da ka iya girgiza yunkurin jihar Kano na yaki da cin hanci da rashawa, Kotun da’ar ma’aikata ta dakatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Nijeriya (Super Eagles), Ahmed Musa, ya magantu kan cece-kucen da ake ta yadawa a shafukan sada...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gobara ta kone kasuwar Gamboru da ke kusa da unguwar Custom a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Da yake tabbatar da faruwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kaduna ta ce yankuna 551 a sassan ƙananan hukumomi 12 ne hare-haren ƴan bindiga suka shafa lamarin da ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da waɗansu kungiyoyin fararen hula sun yi tir da ƙarin kuɗin wutar lantarki ga masu amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayar da rahoton watan Maris, inda ta ceto mutane 12 tare da ceto Dukiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban hafsan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, sun taka rawa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Najeriya ta sanar karin kudin wutan lantarki da fiye da kaso 300 cikin 100 ga masu amfani da wutar lantarki. Sabon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya Kwastam (NCS) tace ta tara Naira Tiriliyan 1.3 a wata ukun farko na shekarar 2024 (Q1...