Connect with us

News

Masallata Sun Rasu Suna Tsaka Da Sallah A Yayin Da Masallaci Ya Rufta Musu

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

Ana cikin fargaba yayin da wasu masu Sallah da dama suka rasu a wani masallaci da ya rufta a Jihar Legas ranar Lahadi.

Advertisement

Har yanzu babu cikakken bayani kan lamarin, amma mun samu rahoton cewa masallacin da ya rufta din yana a titin Yusuf Papa Ajao Mushin.

Wani mahajjati dan Jahar kebbi ya rasu a kasa Mai tsarki

Da aka tuntubi jami’in hulɗa da jama’a na Hukumar da ke bada Agajin Gaggawa ta Jihar Legas (LASEMA) Nosa Okunbor, ya tabbatar mana faruwar lamarin inda ya ce a halin yanzu suna ci gaba da aikin ceto.

Advertisement

“Mutanenmu suna nan a kasa yayin da nake magana da ku Aikin ceto na ci gaba da gudana Abin da zan iya fada kenan yanzu, ”in ji shi a wayar tarho.

 

Advertisement

Daily Post

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending