DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ziyarci Gwamns Kabir Yusuf yayin Hawan Nasarawa Ya ziyarce shi ne a gidan gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar Rasha ta aike da wani na’urorin tsaron sama da kuma masu horas da sojoji 100 zuwa Jamhuriyar Nijar da ke yammacin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandare ta kasa JAMB; ta bukaci dalibai da su fara fitar da takardar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da lafiya ta Najeriya ta ce ta na janye wani rukunin ruwan maganin tarin yara na kamfanin Johnson & Johnson...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sashi na 188 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na shekarar 1999, ya tanadi dokar tumɓike gwamna ko mataimakin Sa daga karagar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana ƙudurin gwamnatinsa na cigaba da cika alƙawarin da ya yi wa al’ummarsa yayin...
DAAG MARYAM BASHIR MUSA Allah Ya yi wa Sarkin Masarautar Isolo da ke Jihar Legas, Oba Kabiru Agbabiaka, Adeola Olushi III, rasuwa. Majiyarmu ta ce basaraken...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bukola Saraki Ya Ciyar Da Dubunnan mutane cikin watan ramadan A yau ake kammala shirin raba abincin buda baki da tsohon shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo Ta The Association of Online Media Guild na taya al’ummar musulmi murnar zagayowar ranar Sallah. A cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A halin yanzu al’ummar Musulmi sun yi haramar fara shagulgulan Karamar Sallar bana bayan kammala Azumin Ramadan. A kan haka ne muka...
DAGÀ MARYAM BASHIR MUSA A saƙon barka da Sallah da Jaridar ta aikewa musulman Najeriya da na Duniya gaba ɗaya, fatan Allah Ya karɓi ibadun da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cigaba da buga wasan cin kofin zakarun nahiyar turai da ake buga wa, a yau Talata kungiyar kwallon kafa ta Real...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar yan sanda a jihar Adamawa ta ce ta kama wani mahauci mai shekara 33, mai suna Ibrahim Abubakar, mazaunin karamar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Babbar Kotu a Kano ta sanya 17 ga watan Afrilun 2024, a matsayin ranar da za ta gurfanar da tsohon gwamnan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umurnin a tsare Tigran Gambaryan, wani babban jami’i a kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta amince da sanya Alhamis, 11 ga watan Afrilun 2024 a cikin jerin kwanakin hutun karamar sallah da ta bayar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da yanayin zafi ya kankama, jama’a a Jihar Kano sun koka matuka kan yadda suke shan wahala wajen samun ruwan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan Majalisar Tarayya su 60 sun yi barazanar ficewar daga PDP, tare da neman a cire Shugaban Riƙo na PDP na Ƙasa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ya zuwa yanzu dai, Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa zagon kasa (EFCC) ta kwato wa Gwamnatin Tarayya Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Abdullahi Ganduje, ya gargaɗi gwamna Abba Yusuf na jihar Kano da ya daina amfani da dabarun raba...