DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe Farfesa Yinka Olomojobi, farfesa a fannin shari’a a jami’ar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daruruwan mutanen da suka tsere daga kauyen Bini da ke yankin karamar hukumar Maru a jihar Zamfara, sun taru a fadar gwamnatin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani sabon rahoto kan sha’anin tsaro a Najeriya ya nuna yawan mutanen da ake kashewa a kullum a kasar ya zarce na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Uba da Dansa tare da wani dan kai dauki sun rasu a kokarin dauko wata wayar hannu data fada cikin Shadda a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya sake jefa ‘yan Nijeriya miliyan 10 cikin kangin talauci. Leadership ta ruwaito cewa...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta dakatar da wasu jami’anta saboda tilastawa wata mai zana jarrabawa cire hijabi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa wata cuta da ta bullo a jihohin Sokoto da Zamfara da ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar APC a jihar Kano ya sake daukar sabon salo, inda wasu shugabannin jam’iyyar a matakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dole ne Mu yabawa Shugaba kasa Bola Ahmad Tinubu bisa wannan namijin kokarin da yake wajen ganin ya karyar da darajar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aƙalla mutum 11 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 16 suka samu raunuka, da kuma ceto mutum ɗaya a wani haɗarin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’ar Jihar Filato, da ke Bokkos, ta dakatar da dukkan harkokin koyarwa a makarantar har na tsawon kwanaki goma, bayan wani hari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi Ta Kasa NDLEA sun damke wata motar haya bas dauke da jabun kudi Naira...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci ma’aikatar ilimi ta tsara yadda za a saka ɗaliban da suka kammala karatun digiri daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yayin da yanayin zafi ya kankama, jama’a a Jihar Kano na koka matuka kan yadda suke shan wahala wajen samun ruwan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla yara almajirai guda 8 zabtarewar kasa ta kashe a Birnin Kebbi a lokacin da suka je aikin saran kasar da za’ayi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Amurka ta amince za ta kwashe dakarunta sama da 1,000 daga sansanin sojin da ke yankin Agadez a Jamhuriyar Nijar. Mataimakin Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Gidauniyar Tallafawa Mabukata Daga Tushe wato Grassroot Care and Aid Foundation Amb. Auwalu Muhd Danlarabawa, ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A wani faifan bidiyo da ya bayyana a makon da ya gabata an hangi Fitaccen ɗan TikTok G-Fresh Al’amin a lokacin bikin...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka mai matarsa ta hanyar...