SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan Ekiti ta fara binciken zargin kisa da wani magidanci ya ti wa matarsa saboda bata haihuwa. Kakakin rundunar ‘yan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Bayanai sun yi nuni da cewa bayan da tankar ta kama da wuta, ta shafi motoci akalla goma da ke jerin cunkoson...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar Kyanda a karamar hukumar Mubi, dake Jihar Adamawa. Kwamishinan lafiya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta bayyana cewa wani yaro dan shekara 6, dan uwansa mai shekaru 12, ya harbe shi bisa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an rundunar sojojin Najeriya sun janye daga sansaninsu da ke kauyen Allawa na karamar hukumar Shiroro da ke Jahar Neja, lamarin da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin TikTok ya yi barazanar yin fito na fito a gaban shari’a kan dokar Amirka na son janye kamfani daga zama mallakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mamakon ruwan saman da aka shatata da ya haddasa mummunar barna ga kurkukun mai matsakaicin tsaro dake garin Suleja na jihar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar Kwallon kafa ta Barau Football Club, na matakin farko a shiyya ta farko wato Dutse ‘A’ a ci gaba da buga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanonin sadarwa na Najeriya da suka hada da Glo, MTN, Airtel, da 9Mobile, suna kira ga gwamnatin tarayya sun shiga tattaunawa neman...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da ake yanzu haka ake fama da tsananin zafin, an yi kira ga al’umma da su ɗauki matakan kariya na kiwon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da filayen tashi da saukar jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta sauya wa jirage da tashin su waje cikin gaggawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A baya-bayan nan ana wayar gari da ganin motoci sun kafa layi a gidajen mai yayin da wasu direbobi ke kokawa kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fursunoni kimanin 118 sun tsere bayan ruwan sama ya rusa katangar gidan yarin Suleja da ke Jihar Neja a daren ranar Laraba....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da cin hanci EFCC ta ce ta na sane da wani faifan bidiyo da a ka ga wani gwamna na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da a fara aiwatar da matakin farko na bai wa ƴan ƙasa basussukan abubuwan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cewar sanarwar da ‘yan sandan yankin Bavaria suka fitar, gungun mai lakabin bakin gatari ko Black Axe” a turance nada hannu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya bukaci sojojin Nijeriya da su kafa sansanin soji a dajin Sambisa, domin dakile ayyukan ‘yan ta’adda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin tantance abinda ya shafi harkokin zaɓe a Majalisar Dokokin Jihar Kano ƙarƙashi shugabancin Rt. Hon Jibrin Falgore, ta kammala tantace Alhaji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Peter Obi, wanda yayi hira da manema labarai a Abuja a yau Laraba, yace za’a iya cimma hakan ne ta hanyar magance...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamatin Tarraya Ta dakatar Dana Air Daga Aiki Sakamakon Rashin Kyawawan Kayan Aiki. Ministan sifirin Najeriya, Festus Keyamo ya dakatar da kamfanin...