DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Jihar Kano ta bayar da umarnin yi wa Haruna Abdulkarim mai shekaru 25 bulala goma don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu bayan dawowarsa daga godon tafiya ya tarar da wani umarnin Babban Bankin Najeriya na CBN na shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa Zazzabin Lassa ta yi ajalin mutum 156 sannan mutum 857 sun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar Juma’ar da ta gabata wasu Janar-janar na sojin Nijeriya 29 suka yi murabus daga aiki a barikin soji da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Juma’a ne wasu dalibai suka tube wa wani babban malami a jami’ar tarayya ta Lokoja a jihar Kogi kaya, sakamakon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jirgin mai dauke da fasinjoji 52 da ma’aikatan jirgi da ya taso ne daga filin jirgin Abuja A cewar majiyoyin da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sanatoci aƙalla 40 ne ka iya rasa kujerar su, saboda kasancewar su mambobi a Majalisar Dattawa da kuma Majalisar ECOWAS ta Afrika...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya biya wa sababbin dalibai 1,740 da suka samu gurbin karatu a jami’ar ilimi ta Sa’adatu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Almajirai shida a makarantar Islamiyya ta Tsangaya da ke garin Udobo a karamar hukumar Gamawa a jihar Bauchi sun rasu sakamakon kamuwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dama tun tuni akwai dokar tattara harajin tsaro ta intanet a Najeriya, yanzu ne kawai aka fara neman aiwatar da ita, wadannan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rikicin siyasa da ya dabaibaye kafa gwamnati ya kai sarkin Kuwait Sheikh Meshal al-Ahmad al-Sabah ga daukar matakin rusa majalisar dokokin kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daya daga cikin yaran da aka cirewa ƙoda a wani asibiti a Abuja ya je sayen wayar salula ta kimanin naira 290,000...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata sabuwar cuta da ba’asan ta ba ta halaka mutane 4, tare da wasu mutane 177, da suka kamu a jihar Zamfara....
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Injiniya Sani Bala ya ce a ra’yinsa karin Albashin ba zai wadaci Ma’aikata wajen gudanar da bukatunsu na yau da kullum....
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A rana mai kamar ta yau 11 Ga Watan Mayu Dr Nnamdi, Azikiwe ya rasu An haifi Dr Nnamdi, Azikiwe a ranar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata babbar kotu a birnin Fatakwal na jihar Rivers ta hana mambobin majalisar dokokin jihar 25 ayyana kansu a matsayin ‘yan majalisar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kudirin dai ya samu amincewar rinjayen ‘yan Majalisar ta dattawa, kuma ya tsallake mataki na biyu. Muryar Amurka ta ruwaito cewa bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a jihar Katsina ta daure kwamandan hukumar tsaro ta ‘Civil Defense’ biyo bayan gurfanar da shi da hukumar ICPC mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta sanar da cewa zata gurfanar da tsohon ministan sufurin...