DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI El-rufai Ya Karbi Bakuncin Kwankwaso Mallam Nasir El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya karbi bakuncin Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau Alhamis aka bayyana hakan, a yayin da Shugaban Majalisar Dattawan, Godswill Akpabio ya jagoranci zamanta bayan dawowa daga hutu domin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Hukumar tsara wasan ajin kwararru ta Najeriya NPFL ta sanar da ranar 31 ga watan Augusta a matsayin ranar fara babbar gasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Kodinetan Ƙungiyar Manyan Dillalan Fetur na Najeriya (IPMAN), ya yi zargin cewa da haɗin bakin jami’an tsaron Najeriya ake ɗibga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Naji matukar rashin jin dadi game da rikicin jigo da yake faruwa a jihar Kano. Kuma ko wane Mai tunani dan Arewa...
XAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya daga tutar mulki a karamar fadar da ke unguwar Nassarawa inda yake zaune....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Asusun ba da lamunin ilimi na Najeriya (NELFUND) ya amince da bayar da lamunin ɗalibai masu bukata . Asusun na NELFUND ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirin daukar masu gadi 17,600 aiki don kare makarantu a fadin jihar. Gwamna Abba Kabir Yusuf...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomin Najeriya sun ayyana dokar ta-baci a kasar tare da kaddamar da matakan dakile yaduwar cutar amai da gudawa da ake kira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Donald Trump da Joe Biden zasu yi muhawararsu ta farko akan yakin neman zabensu, inda kowannensu ke fada wa masu kada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ƴan bindiga suka kai hari wani masallaci a ƙauyen Tazame da ke ƙaramar Bungudu a Jihar Zamfara. Channels tv ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun shari’ar addinin musulinci mai namba 2, dake zaman ta a kofar kudu gidan sarki, ta yanke wani matashi hukuncin daurin watanni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daliban makarantar sakandare shida sun nutse a kogin Mbang da ke kauyen Ribang a karamar hukumar Kauru na jihar Kaduna. Jaridar Solacebase...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Кari ga shawarwarin da Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano ya bayar kan yadda al’ummar jihar Kano za su yi ta’ammali da ruwan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kungiyar matan jami’an hukumar hana fasa kwauri ta kasa (COWA) kuma matar babban konturola janar na hukumar kwastom, Misis Kikelomo Adewale...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta haramta amfani da robobin ‘Take Away’ a duk ma’aikatun gwamnati (MDAs). DAILY TRUST ta ruwaito cewa Mazubin wanda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da wani alkakin babbar kotu, Mai Shari’a Mshelia, tare da matarsa da direbansa da kuma dogarinsa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Rundunar ‘Yan sanda sun kama kansila da wasu sarakunan kauyuka uku akan satar na’urar taransifoma a Jihar Gombe. Premium Times ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan wasu alkalai hudu da kuma magatakardar...