DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dattijai ta yi afuwa tare da kiran Sanata Abdul Ahmed Ningi da aka dakatar a ranar 12 ga watan Maris, 2024,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Laraba ne shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai gabatar da jawabi a zaman hadin gwiwa na majalisar dokokin kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan jihar Ribas ta kama jami’an tsaron guda biyar da wasu fararen hula guda tara, bisa zargin su da fashi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah Ya Yi Wa Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Rasuwa Wannan na cikin wani sako da tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa,...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Dan wasan gaba na kungiyar Al Nassr Cristiano Ronaldo ya karya tarihin cin kwallaye a gasar lig ta kasar Saudiyya a kakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kididdiga ta jahar Kano ta ce zata dauki matakin shari,a ga duk Wanda yake yada bayanan Karya Dan gane da cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotu a jihar Kano ta umurci Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero da ya daina ayyana kansa a matsayin Sarki ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Litinin ne Majalisar dokokin Jihar Benue ta soke dokar da ta baiwa tsaffin Gwamnonin Jihar da Mataimakan su damar karɓar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar cewa, ta dakatar da aikin kamfanin jirgin saman Nijeriya, wato Nigerian Air. Sanarwar wadda aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hezbollah a ranar Litinin ta bayyana cewa ta kai hari kan wani gini da sojojin Isra’ila ke amfani da shi a arewacin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rundunar ‘yan sandan ta ce manoma sun jikkata a wani rikici tsakanin manoma da makiyaya a dajin Hayin Kogi da ke karamar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Taron da dan takarar shugaban kasa na jami’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi ya sanya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta kai karar gwamnonin jihohin kasar 36 a gaban kotun koli, bisa zargin yin katsalandan a harkokin kananan hukumomi. Premium...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ta yan sandan jahar Kano, tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaron jahar , sun gano yunkurin da wasu batagarin Mutane...
SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun cafke wasu mutane uku da ake zargi da yunkurin safarar miyagun kwayoyi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, na sanar da maniyyatan da suka fito daga kananan hukumomin Gwale, Dala Fagge da Ungogo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Arewa Ƙarƙashin Jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ta lura da halin da Kano ke ciki domin ya shafi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana cikin fargaba yayin da wasu masu Sallah da dama suka rasu a wani masallaci da ya rufta a Jihar Legas ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magoya bayan Aminu Ado Bayero sun fara zanga-zanga a kan titin zuwa gidan gwamnatin Jihar Kano, inda suka buƙaci a mayar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar SERAP mai Fafutukar Yaƙi da cin Hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da bikin cikarsa...