DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An sako tsohon kwamandan rundunar ‘yan sandan fikira Abba Kyari daga gidan yarin Kuje da ke Abuja. Hakan ya biyo bayan hukuncin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Za’a fafata wasan ne tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Real madrid ta kasar andulus da kungiyar kwallon kafa ta Borusia Dortmond ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za a sake bibiyar kwangilar jinginar da Filayen jiragen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dattawan Najeriya ta fara mahawara domin rage karfin fada ajin da Babban bankin kasar na CBN ke da shi a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a Nijeriya za su fara yajin aikin kasa baki daya daga ranar Litinin sakamakon kin cimma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Kylian Mbappé ya sanar da kawo ƙasrhen taka leda a ƙungiyar PSG a kakar wasanni ta bana, sai dai ba a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cika shekara ɗaya a kan karagar mulki bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ba zai jagoranci sallar Juma’a a babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan Sha’anin Tsaro Malm Nuhu Ribadu hakuri kan zargin shi da gwamnatin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wani dan shekara 40 da ‘ya’ya uku mai sana’ar kabu-kabu a cikin gari ya gamu da ajalinsa saboda ya hana ’yan sanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya ta samu lamunin dala miliyan 500 da bankin duniya ya baiwa bangarenta na wutar lantarki domin bunkasa rarraba wutar ta lantarki....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga suka kai kasuwar kwanar Maro da ke mazabar Maro a...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Ana sa ran Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II zai jagoranci sallar Juma’a raka’a biyu a masallacin Juma’a na fadar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Ƙoli ta umarci gwamnonin Najeriya 36 kowa ya aika da bayanan kare kai daga ƙarar da Antoni Janar na Tarayya, Lateef...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata kotun majistare da ke Ikeja babban birnin jihar Legas, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare magidancin a gidan yarin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Guda cikin yan Kishin kasa dake fafutukar gani yan Nigeria Sun sami saukin rayuwa, Alhaji Shitu Sani Marshall yace dimokaradiyya Koma baya...
SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ga Fassarar Sabon Taken Najeriya A Harshen Hausa Nigeria we hail thee Najeriya muna jinjina maki Our own dear native land...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Jami’o’in da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala shirye-shirye don gudanar da gwaji da kuma bayar da maganin cutar tarin fuka kyauta a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotun Kano da ke zamanta a kan titin Miller Road ta hana ‘yan sanda da hukumar tsaro ta farin kaya...